LIMSwiki
Contents
Appearance
Dabba | |
---|---|
Scientific classification | |
Superdomain | Biota (en) |
Superkingdom | Holozoa (en) |
kingdom (en) | Animalia Linnaeus, 1758
|
Dabba | |
---|---|
Scientific classification | |
Superdomain | Biota (en) |
Superkingdom | Holozoa (en) |
kingdom (en) | Animalia |
Dabbobi,sun kasu kashi biyu ne, akwai na gida[1] akwai kuma na daji, na gida su ne kamar haka: Kaza, Kulya, Akuya, kare, zomo, Shanu, Doki, Talotalo, Zabo, Baru, Mage, da dai sauransu. Na daji kuma su ne wadanda ba'a ajesu a gida saboda hatsarin da suke da shi su ne kamar: Zaki, Kura, damisa, Maciji, Kerkeci, Kunama da dai sauransu.
Tarihi
Nau'in dabbobi
Dabban kasa
dila
Jinsi
Dabbobin daji
Dabbobin gida
Haihuwa
AlaƘa
Sabo
Jerin dabbobi
Mahadan Wiki
Hoto
-
Giwaye akan titi a cikin Zoo
-
Biye
-
Tsun tsun ruwa mai suna penju
-
Kurege
-
kudan daji
Manazarta
- ↑ Dabbobin gida https://trtafrika.com/ha/news/dabbobin-gida