Clinfowiki

Gyara hanyoyin mahaɗar
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.
Kogin Hanmer
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 42°27′58″S 172°59′10″E / 42.466°S 172.986°E / -42.466; 172.986
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Hurunui District (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Waiau Uwha River (en) Fassara

Kogin Hanmer kogi ne dakecikin gundumar Hurunui wanda yake yankin ƙasar New Zealand. Ya samo asali ne daga Sirdin Hossack tsakanin Hanmer Range da Amuri Range, kuma yana gudana kudu maso yamma zuwa cikin kogin Waiau Uwha kimanin 8 kilometres (5.0 mi) kudu maso yamma na Hanmer Springs .

Duba kuma

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi