Bioinformatics Wiki
Contents
Finland | |||||
---|---|---|---|---|---|
Suomi (fi) Finland (sv) | |||||
|
|||||
Töölö bay (en) | |||||
| |||||
Take | Maamme (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«I wish I was in Finland» «O na bawn yn y Ffindir» | ||||
Official symbol (en) | Convallaria majalis (en) , Betula pendula (en) , brown bear (en) , Whooper Swan (en) , European perch (en) , Coccinella septempunctata (en) , granite (en) , Finnhorse (en) , Finnish Spitz (en) da Holly Blue (en) | ||||
Suna saboda | Finns (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Helsinki | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,608,218 (2024) | ||||
• Yawan mutane | 16.57 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Finnish (en) Swedish (en) | ||||
Addini | Evangelical Lutheran Church of Finland (en) da Finnish Orthodox Church (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Fennoscandia (en) , Nordic countries (en) , Northern Europe (en) , Tarayyar Turai da European Economic Area (en) | ||||
Yawan fili | 338,478.34 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Baltic | ||||
Wuri mafi tsayi | Halti (en) (1,324 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Baltic (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Kingdom of Finland (en) | ||||
Ƙirƙira | 6 Disamba 1917 | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Ranakun huta | |||||
Patron saint (en) | Henry (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | parliamentary republic (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Finnish Government (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Finland (en) | ||||
• Shugaban kasar Finland | Alexander Stubb (mul) (1 ga Maris, 2024) | ||||
• Prime Minister of Finland (en) | Petteri Orpo (en) (20 ga Yuni, 2023) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Finland (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 296,387,625,264 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Euro (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .fi (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +358 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06# da 116117 (en) | ||||
Lambar ƙasa | FI | ||||
NUTS code | FI | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | finland.fi | ||||
Finland ko Finlan[1], ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Finland tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 338,145. Kuma tana da yawan jama'a 5,491,054, bisa ga jimilla na shekarar 2015. Finland tana da iyaka da Sweden, da Norway da kuma Rasha. Babban birnin na kasar Finland shine: Helsinki. Tampere shi ne kuma birni mafi girma na biyu na ƙasar Finland.
Finland ta samu yancin kanta a shekarar 1917.
Hotuna
-
Dakin Taro na Helsinki, Finland
-
Espoo, Finland
-
Vantaa, Finland
-
Raahe, Finland
-
Tashar jiragen Ruwa ta Lutakko, Finland
-
Kogi Finland
-
Helsinki, Finland
Manazarta
- ↑ Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, bbc.com.
Turai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |