Type a search term to find related articles by LIMS subject matter experts gathered from the most trusted and dynamic collaboration tools in the laboratory informatics industry.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Roma (it) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Inkiya | la città eterna, Вечный город, Wieczne Miasto, Věčné město, Ciudad Eterna da večno mesto | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Italiya | ||||
Region of Italy (en) ![]() | Lazio | ||||
Metropolitan city of Italy (en) ![]() | Metropolitan City of Rome (en) ![]() | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,748,109 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 2,134.69 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Italiyanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,287.36 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Tiber (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 21 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Anguillara Sabazia (en) ![]() Ardea (en) ![]() Castel Gandolfo (en) ![]() Ciampino (en) ![]() Colonna (en) ![]() Fiumicino (en) ![]() Fonte Nuova (en) ![]() Formello (en) ![]() Grottaferrata (en) ![]() Mentana (en) ![]() Monte Porzio Catone (en) ![]() Monte Compatri (en) ![]() Monterotondo (en) ![]() Poli (en) ![]() Pomezia (en) ![]() Sacrofano (en) ![]() Trevignano Romano (en) ![]() Zagarolo (en) ![]() Albano Laziale (en) ![]() Campagnano di Roma (en) ![]() Castel San Pietro Romano (en) ![]() Frascati (en) ![]() Gallicano nel Lazio (en) ![]() Marino (en) ![]() Palestrina (en) ![]() Riano (en) ![]() Tivoli (en) ![]() Guidonia Montecelio (en) ![]() San Gregorio da Sassola (en) ![]() | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar |
Romulus (en) ![]() ![]() | ||||
Ƙirƙira |
21 ga Afirilu, 814 "BCE" ↔ 21 ga Afirilu, 747 "BCE" 21 ga Afirilu, 753 "BCE" | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Ranakun huta | |||||
Patron saint (en) ![]() | 1 Bitrus da Bulus Manzo | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa |
Rome City Council (en) ![]() | ||||
• Shugaban birnin Roma |
Roberto Gualtieri (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 00118–00199 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 06 | ||||
ISTAT ID | 058091 | ||||
Italian cadastre code (municipality) (en) ![]() | H501 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | comune.roma.it | ||||
![]() ![]() ![]() |
Roma (ko Rum) Birni ne, da ke a yankin Latium, a kasar Italiya. Shi ne babban Birnin Kasar Italiya, kuma babban birnin yankin Latium. Bisa ga Kidayar jama'a, a shekarar 2010, jimilar mutane 2,877,215 (miliyan biyu da dubu dari takwas da saba'in da bakwai da dari biyu da sha biyar). An gina Birnin Roma a karni na bakwai (7) kafin haifuwan Annabi Isa, kasar Roma ta kasance babbar daula ce tun kafin zuwan musulunci Roma ita ce kasa wadda Allah (S.W.A) Ya ambata a cikin Al-kur ani mai girma, Roma ta kasance kasa ce da take cikin italiya.