FAIR and interactive data graphics from a scientific knowledge graph
Contents
Appearance
Tanja | |||||
---|---|---|---|---|---|
طنجة (ar) ⵟⴰⵏⵊⴰ (tzm) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Constitutional monarchy (en) | Moroko | ||||
Region of Morocco (en) | Tanger-Tetouan-Al Hoceima | ||||
Prefecture of Morocco (en) | Tangier-Assilah Prefecture (en) | ||||
Babban birnin |
Tangier-Tetouan (en) Tangier-Assilah Prefecture (en) Tangier International Zone (en) (1923–1940) Tanger-Tetouan-Al Hoceima Tangier International Zone (en) (1945–1956) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,275,428 (2024) | ||||
• Yawan mutane | 6,393.12 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 362,062 (2024) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 199.5 km² | ||||
Altitude (en) | 56 m-80 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 5 century "BCE" | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 90000, 90010, 90020, 90030, 90040, 90050, 90060, 90070, 90080, 90090 da 90100 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | MA-TNG | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | tanger.ma |
Tanja (da Larabci: طنجة, da Faransanci: Tanger) Birni ne, da ke a lardin Tanger-Tétouan-Al Hoceïma, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin lardin Tanger-Tétouan-Al Hoceïma. Bisa ga jimillar shekarar 2014, akwai mutane 947 952 a Tanja. An gina birnin Tanja a karni na huɗu bayan haifuwan Annabi Isa.
Hotuna
-
Birnin
-
Vue sur Tanger
-
Tutar birnin
-
Marina bay area in Tangier
-
Medina, Tanger
-
Wani titin birnin
-
Taswirar birnin
-
Kogin Markala, Tangier Moroko
-
Filin jirgin Sama na Tangier
-
Moroco Tangier Mendoub Palace
-
Babban bankin Kasar
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya .