FAIR and interactive data graphics from a scientific knowledge graph
Bankin Duniya | |
---|---|
| |
Working for a World Free of Poverty | |
Bayanai | |
Gajeren suna | WB, BM, BM, BM da BM |
Iri | international financial institution (en) |
Masana'anta | development aid (en) |
Ƙasa | Tarayyar Amurka |
Aiki | |
Mamba na | Confederation of Open Access Repositories (en) da DataCite (en) |
Bangare na | International Bank for Reconstruction and Development (en) , International Development Association (en) , International Finance Corporation (en) , Multilateral Investment Guarantee Agency (en) da International Centre for Settlement of Investment Disputes (en) |
Harshen amfani | Turanci |
Mulki | |
Shugaba | Ajaypal Singh Banga (en) |
Shugaba | Kristalina Georgieva (en) |
Mamba na board | |
Hedkwata | World Bank Headquarters (en) |
Subdivisions | |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 27 Disamba 1945 |
|
Bankin Duniya da Turanci kuma "World Bank" da Faransanci "Banque Mondale". Wata babbar cibiyar hada-hadar kuɗaɗe ce ta duniya baki ɗaya, tana bayar da bashi ga ƙasashen duniya domin gudanar da manyan ayyuka don cigaban ƙasashen. Bankin na da cibiyoyi biyu a ƙarƙashin sa, su ne:
- Bankin Ƙasa-da-kasa na Kwaskwarima da Bunkasawa "The International Bank for Reconstruction and Development" (IBRD).
- Kungiyar Kasa-da-kasa Domin Bunkasa "The International Development Association" (IDA).
Bankin duniya wani bangare ne na kungiyar bankin duniya wanda aka fi sani da "World Bank Group" da Turanci.