FAIR and interactive data graphics from a scientific knowledge graph
Contents
Afirka ta Tsakiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Republique Centrafricaine (fr) Ködörösêse tî Bêafrîka (sg) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | La Renaissance | ||||
| |||||
Kirari |
«Unité, Dignité, Travail» «Unity, Dignity, Work» «Единство, достойнство, труд» «Единство, достоинство, труд» «Undon, Urddas a Gwaith» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Bangui | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,152,421 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 8.27 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Faransanci Harshen Sango | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Tsakiya | ||||
Yawan fili | 622,984 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Mont Ngaoui (en) (1,410 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Kogin Ubangi (335 m) | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Central African Empire (en) | ||||
Ƙirƙira | 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• Shugaban kasar Afrika ta Tsakiya | Faustin-Archange Touadéra (mul) (30 ga Maris, 2016) | ||||
• Prime Minister of the Central African Republic (en) | Félix Moloua (en) (7 ga Faburairu, 2022) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 2,516,498,412 $ (2021) | ||||
Kuɗi | CFA franc na Tsakiyar Afrika | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .cf (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +236 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 117 (en) , 118 (en) da 1220 (en) | ||||
Lambar ƙasa | CF |
Afirka ta Tsakiya ko Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya (da Faransanci: Centrafrique ko République centrafricaine; da Sango: Ködörösêse tî Bêafrîka) ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka.
Afirka ta Tsakiya na da yawan fadin kasa kimanin murabba'in kilomita 622'984. Afirka ta Tsakiya tana da yawan jama'a 5'166'510, bisa ga jimillar shekara ta 2013. Afirka ta Tsakiya na da iyaka da ƙasashen biyar: Cadi, Kameru, Jamhuriyar Kwango, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Sudan, da kuma Sudan ta Kudu. Babban birnin Afirka ta Tsakiya, shi ne Bangui.
Shugaban ƙasar a halin yanzu shi ne Faustin-Archange Touadéra. A lokacin da Firaministan ƙasar shi ne Simplice Sarandji.
Hotuna
Manazarta
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |