Effects of the storage conditions on the stability of natural and synthetic cannabis in biological matrices for forensic toxicology analysis: An update from the literature
Siege of Cairo(en) Capture of Cairo(en) plague epidemic(en)
Tsarin Siyasa
• Gwamna
Abd El Azim Wazir(en)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo
11511–11668
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00(en) UTC+03:00(en)
Tsarin lamba ta kiran tarho
02
Birnin Kairo, da turanci Cairo, Larabci Alqahira. Birni ne dake a lardin Kairo, a ƙasar Misra. Shi ne babban birnin ƙasar Misra kuma babban birnin lardin Kairo. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, akwai jimilar mutane 20,439,541 (miliyan ashirin da dubu dari huɗu da talatin da tara da ɗari biyar da arba'in da ɗaya). An gina birnin Kairo a ƙarni na goma bayan haihuwar annabi Isa (AS).
Hotuna
Alkahira, Birnin Hasumiyoyi Dubu
Kogin Nilu
Tashar jirgin kasa ta birnin
Tsibirin Gezira
Cairo babban birnin kasar
-Muizz Street, Old Alkahira, al-Qāhirah
College of Islamic and Arab Studies Fayoum
Ain Shams New Pediatrics Hospital
Gidan Tarihi, Cairo Misra
Wata gadar sama a Cairo babban birnin ƙasar
Shataletalen Taler harb a Cairo, Misra
kogin nilu ya ratsa ƙasar
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya .