Effects of the storage conditions on the stability of natural and synthetic cannabis in biological matrices for forensic toxicology analysis: An update from the literature

Air India
AI - AIC

Bayanai
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama da kamfani
Ƙasa Indiya
Aiki
Ma'aikata 20,956 (2017)
Ɓangaren kasuwanci
Air India Express (en) Fassara da Alliance Air (en) Fassara
Reward program (en) Fassara Flying Returns (en) Fassara
Used by
Airbus A320 family (en) Fassara, Boeing 747-400 (en) Fassara, Boeing 777 (en) Fassara da Boeing 787 Dreamliner (en) Fassara
Mulki
Hedkwata New Delhi da Mumbai
Mamallaki Air India Limited (en) Fassara
Mamallaki na
Air India Footbal Club (en) Fassara da Air India Building (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 15 Oktoba 1932
29 ga Yuli, 1946
Wanda ya samar
J. R. D. Tata (en) Fassara
Founded in Mumbai

airindia.com


Air India 777-200LR VT-ALD
Hancin wani jirgin nb kamfanin kenan da ya sauka a Frankfurt

Air India kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Delhi, a ƙasar Indiya. An kafa kamfanin a shekarar 1932, (tsohon suna, daga shekarar 1932 zuwa shekarar 1946, Tata Airlines ne). kamfanini yana da jiragen sama ɗari ɗaya da ashirin da bakwai, daga kamfanonin Airbus da Boeing.

File:Air.india.b747-400.onground.arp