Type a search term to find related articles by LIMS subject matter experts gathered from the most trusted and dynamic collaboration tools in the laboratory informatics industry.
Daegu | |||||
---|---|---|---|---|---|
대구광역시 (ko) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Koriya ta Kudu | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,444,412 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 1,630.12 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,499.53 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Daegu Metropolitan Government (en) | ||||
Gangar majalisa | Daegu municipal council (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | KR-27 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | daegu.go.kr |
Daegu (lafazi : /tegu/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Kudu. Daegu tana da yawan jama'a 2,501,673 bisa ga jimillar 2018. An gina birnin Daegu kafin karni na biyu bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Daegu Kwon Young-jin ne.